WUTAR SIYASA A ZAMFARA: ‘Yan Majalisa 18 sun kaɗa ƙuri’ar amincewa a tsige Mataimakin Gwamna
'Yan Majalisar Jihar Zamfara su 18 daga cikin 22 ne suka kaɗa ƙuri'ar amincewa a tsige Mataimakin Gwamna Mahdi Aliyu.