KOTUN KOLI: “Da APC ba ta ci Kano da Filato ba, da mun shiga tsilla-tsilla” – Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya taya Jam’iyyar APC da Gwamna Abdullahi Ganduje da Simon Lalong murnar nasara a Kotun Koli.