Sai na fallasa sirrin da Babangida da ya binne a cikin kasa kan Abiola – Guru Maharaji
Kuma a buga sunayen wadanda su ka yi wa gwamnati zube-ban-kwarya, su ka maida kudaden sata, aka fasa daure su.
Kuma a buga sunayen wadanda su ka yi wa gwamnati zube-ban-kwarya, su ka maida kudaden sata, aka fasa daure su.
Misali, idan shekarun shugaban kasa 76, to litar fetur kada ta wuce naira 76.
Ya ce gara ma tun da wuri 'yan Najeriya su kama turbar kiran sunan mahalicci, ba hauragiyar soki-burutsun da ake ...
Ka sani wata Holy Spirit ko holy Micheal da holy fire, duk ba za su yi maka magani ba. Ka ...
Maharaji ya ce muddun aka amida hankali ga haka toh, tabbas za a samu ci gaba matuka.
Ya ce daga nan sai Olatunde ya garzaya daji ya dauko wani guru, ya na fitowa ya doki Ode da ...