An sace matan kwamishinan Zamfara da ‘ya’yan sa 6 byMohammed Lere May 22, 2018 0 Maharan sun sace matan kwamishinan ne bayan hari da suka aki gidan sa dake kauyen Gurbin Bore.