Yadda ‘yan bindiga suka sace dimbin fasinsoji a tashar jirgin kasa, suka ji wa mutane rauni
Rahotonni sun ce lamarin ya faru ne a daidai lokacin da fasinjojin ke shirin hawa jirgin ƙasan zuwa garin Warri ...
Rahotonni sun ce lamarin ya faru ne a daidai lokacin da fasinjojin ke shirin hawa jirgin ƙasan zuwa garin Warri ...
Kakakin 'yan sandan jihar Zamfara Mohammed Shehu ya tabbatar da aukuwar wannan mummnunar abu.