Sojojin Najeriya sun hana Boko Haram arcewa da matafiya, sun ceto wasu mutum 17 a gumurzun Barno
Idan za ku iya tunawa, to a lokacin gaggawar zuwa yin wannan artabu ne wasu sojoji su ka yi hatsari ...
Idan za ku iya tunawa, to a lokacin gaggawar zuwa yin wannan artabu ne wasu sojoji su ka yi hatsari ...
Amma Danbatta bai ce ga yawan wadanda aka kashe ko wadanda suka jikkata ba.
Sannan kuma su ma sojojin sun kashe Boko Haram masu yawa.
Ya ce sun samu horo a cikin Najeriya da kuma kasashen Turai.