Gwamnatin Jigawa za ta gina ajujuwan Islamiyya 132 domin ƙara bai wa tarbiyyar yara muhimmanci
Ma'aikatar Kula da Ilmi a Matakin Farko ce ta gabatar wa majalisar tsare-tsaren buƙatar gina ajujuwan, waɗanda kuma aka amince ...
Ma'aikatar Kula da Ilmi a Matakin Farko ce ta gabatar wa majalisar tsare-tsaren buƙatar gina ajujuwan, waɗanda kuma aka amince ...
Akalla nutane 200 ne suka rasu a sanadiyar ambaliyar da mamaye yankunan jihar, sannan dubban mutane sun rasa muhallin su.
Garba ya ce hakan karya dokar majalisar ne dama dokar kasa.
Adadin yawan mutanen dake amfani da dabarun bada tazarar iyali ya karu a jihar Kano
A karamar hukumar Kiyawa iska ta shafi mutane 108 sannan ta rusa gidaje 228 a kauyen Shuwarin.
Har aka watse daga taron dai Gumel bai samu ya yi jawabi a wurin ba, domin 'yan daba sun hana ...