KISAN GULAK: ACF ta ce ‘yan Arewa su yi kaffa-kaffa da shiga garuruwan Igbo, ta ce da haka Yaƙin Basasa ya soma
Kungiyar Dattawan Arewa ta nuna kakkausan gargaɗi da bacin rai dangane da kisan 'yan Arewa mazauna kudancin ƙasar nan, musamman ...
Kungiyar Dattawan Arewa ta nuna kakkausan gargaɗi da bacin rai dangane da kisan 'yan Arewa mazauna kudancin ƙasar nan, musamman ...
Powerfull ya ce babu abinda ya hada kungiyar IPOB da kisan Ahmed Gulak domin ba shi ne a gaban su ...
An kai hare-haren a jajibirin dokar da shugaban IPOB, Nnamdi Kanu ya yi cewa kowa ya zauna a gida, kada ...
“Sun kona gidaje 60, sun kashe mutane da dabbobi.” Inji shi shugaban karamar hukumar.