KWALARA A KADUNA: Mutum 1,665 sun kamu a Zaria, Kudan, da wasu kananan hukumomi 15 a jihar
Mohammed-Baloni ta ce gwamnati na kokarin ganin ta dakile yaduwar cutar musamman a wuraren da cutar ta fi tsanani.
Mohammed-Baloni ta ce gwamnati na kokarin ganin ta dakile yaduwar cutar musamman a wuraren da cutar ta fi tsanani.
A lissafe dai mutum 963 ne suka kamu a cikin wannan mako inda akalla mutum 136 ne ke kamuwa da ...
Shima kakakin ‘yan sandan jihar Suleiman Nguroje ya tabbatar da aukuwar wannan al'amari.
Zainab ta sha bulala 80 saboda shan Wiwi a bainar jama'a