A biya diyyar rayukan ’yan gudun hijira 236 da sojoji suka kashe a Rann – Falana
Akalla masu gudun hijira 200 suka mutu a harin da aka kefa musu bam a ranar 17 GA Janairu, 2017.