2019 ZUWA 2021: An haifi jarirai sama da 17,000 a sansanin ƴan gudun hijira 18 a Barno
Ya ce waɗannan bayanan ƙididdiga ana miƙa su ga cibiyoyin da ke bayar da agaji da tallafi ko shiga tsakani ...
Ya ce waɗannan bayanan ƙididdiga ana miƙa su ga cibiyoyin da ke bayar da agaji da tallafi ko shiga tsakani ...
Kodinatan sansanin Jeoffery Bitrus ya mika godiyarsa a madadin mazauna wannan sansani ga minista bisa wannan tallafi da suka samu.
Akalla mutane milyan 30 ne kafewar Tafkin Chadi ta gurgunta, kuma rabin wadannan mutanen duk ‘yan Najeriya ne.
Muna jinjina wa gwamnatin jihar Kano.