ƘUNCI DA TSANANIN RAYUWA: Ƴan Najeriya miliyan 1 suka koma sansanin masu gudun hijira cikin watanni 12 – Hukumar Kula da Masu Hijira
Sannan kuma akwai Ƴan Najeriya sama da 500,000 da ke gudun hijira cikin ƙasashen Chad, Nijar, Kamaru, Mali, Libiya da ...