Ni fa har yanzu Ganduje bai biya ni tarar naira 800,000 da kotu ta ce ya biya ba – Jaafar
Idan ba a manta ba Kotu ta umarci gwamna Abdullahi Ganduje ya biya Jaafar naira 800,000 kudin diyyar bata masa ...
Idan ba a manta ba Kotu ta umarci gwamna Abdullahi Ganduje ya biya Jaafar naira 800,000 kudin diyyar bata masa ...
Uwargidan shugaba Kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta mika ta'aziyyar ta ga iyalai da 'yan uwan marigayi Abba Kyari.
Adesina ya ce Abba Kyari ya rasu ranar Juma'a a asibiti a Legas.
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta tabbatar da guduwar wasu fursinoni 200.
Sama da mutane 10 ne suka rasa rayukansu a hare-haren da Boko Haram suka kai Maiduguri