Ƴan APCn Jigawa sun yi zanga-zangar ƙin amincewa da ɗauki-ɗoran ƴan takarar da aka yi musu
Shugaban matasa na Jam'iyyar APC a karamar ta Kazaure, Bilyaminu Lawan, yana daya daga cikin wadanda suka karbi masu zanga ...
Shugaban matasa na Jam'iyyar APC a karamar ta Kazaure, Bilyaminu Lawan, yana daya daga cikin wadanda suka karbi masu zanga ...
Jam'iyyar a mazabar Gudaji ne suka dakatar da shi na wata shida sannan ta kafa kwamitin gudanar da bincike a ...
Honarabul Gudaji Kazaure, na wakiltar Kazaure/ Roni/Gwiwa/da 'Yan kwashi ne a majalisar Wakilai.