A kori duk Babban Hafsan Sojan da ya kasa biya bukatar aikin da aka shi -Sanata Lawan
Ya ce abin Haushi duk da kudaden da ake warewa amma har yau abin sai baya ya ke yi kamar ...
Ya ce abin Haushi duk da kudaden da ake warewa amma har yau abin sai baya ya ke yi kamar ...
Buhari ya "girgiza" da kisan kiyashin da aka yi a Gubio, ya umarci Sojoji su ceto wadanda aka sace
Gwamnan jihar Barno Babagana Zulum ya garzaya wannan kauye na Gubio bayan samun labarin wannan hari da aka kai kauyen.
Yadda Boko Haram suka ragargaza makarantun Islamiyya, gidaje da ofisoshin gwamnati a Gubio da Magumeri
Boko Haram sun kwace Ikon kananan hukumomi biyu a Barno cikin daren Laraba
Sun kai farmaki a kan sansanin sojojin Najeriya na Birgade ta 5 da Bataliyar 159, suka kashe soja daya wasu ...