Hukumar tara Haraji ta Jihar Kaduna ta garkame wasu bankuna 4 saboda kin biyan tulin harajin naira miliyan N300.5
Shugaban hukumar KADIRS, Zaid Abubakar ya bayyana cewa bankunan da aka rufe din sun hada da First Bank
Shugaban hukumar KADIRS, Zaid Abubakar ya bayyana cewa bankunan da aka rufe din sun hada da First Bank
Lauyan Shehu Sani mai suna Abdul Ibrahim, ya tambaye ta ko sunan Sheriff Ibrahim daya ne da sunan Shehu Sani? ...
Bankunan na bin kamfanin Etisalat bashin sama da naira biliyan 540.