Wahayi aka yi mana daga sama kada mu binne mahaifiyar mu idan ta mutu – Ya’yan wata marigayiya
'Ya'yan sun ce bayan sun kiyaye umurnin da Allah ya basu sai suka sanar wa rundunar 'yan sanda.
'Ya'yan sun ce bayan sun kiyaye umurnin da Allah ya basu sai suka sanar wa rundunar 'yan sanda.
Wata kungiya ce mai zaman kanta ta dauki nauyin yaran.