Uba Sani ya yi wa mutan Kaduna ambaliyar abincin Azumi da Sallah, jama’a sun yaba da miƙa godiya
Sanata Uba na daga cikin ƴan takaran da ke kan gaba wajen maye gwamna El-Rufai a 2023 idan wa'adin mulkinsa ...
Sanata Uba na daga cikin ƴan takaran da ke kan gaba wajen maye gwamna El-Rufai a 2023 idan wa'adin mulkinsa ...
Daga alkaluman da muke da su yanzu, muna bukatar akalla mutane 200,000 domin su karfafa yawan sojojin da muke da ...
Jam’iyyar APC ta sake sa ranaar sake zaben fidda gwanin dan takarar zaben gwamna a jihar Ekiti.
Mustapha Lamido dai daya daga cikin 'ya'yan tsohon gwamnan jihar Sule Lamido ne.
Useni ya fadi haka ne a ofishin jam'iyyar PDP dake garin Jos, da ya je siyan fom din neman takara.
Ya rasu a kasar Israila.