Tatsuniyoyi da karerayi ne dankare a littafin Jonathan – Kashim Shetima
Shettima ya ce surutai ne kawai Jonathan ya tsatssaro amma ba gaskiya ba.
Shettima ya ce surutai ne kawai Jonathan ya tsatssaro amma ba gaskiya ba.
Kujerar Gwamnan Kano Allura ce a cikin Ruwa
Ina kira ga Buhari da makarraban sa da su koma su sake yin nazarin kundin tsarin mulkin Najeriya
Korafin da Azibaola ke yi shi ne, EFCC na son ta yi amfani da kusancin sa da Jonathan ne
Wannan shi ne karo na uku ga Buhari ya gana da shugabannin tun bayan hawan sa mulki cikin 2019.
Buhari ya ce hakan ba karamin jarumtaka bane.
Ya yi wannan jawabi ne a Ado-Ekiti, jihar Ekiti ranar Asabar da ta gabata.
“Ina farin cikin cewa dukkan tabargazar da aka yi lokacin Jonathan, ba na kan aiki na ne.
Daga nan sai ta roki Shugaba Buhari ya rika mutunta ta kamar yadda ya ke mutunta uwargidan marigayi Shugaba Umaru ...
Yadda yan sanda sukayi wa gidan Jonathan Karkaf a Abuja