2023: Duk da Jonathan bai shiga takara a APC ba, ‘Ƙungiyar Sai Jonathan’ na so a ba shi takara a huta da ce-ce-ku-ce
GNA ta yi wannan kiran ne a lokacin da mambobin ta su ka yi jerin gwanon lumana zuwa Hedikwatar APC ...
GNA ta yi wannan kiran ne a lokacin da mambobin ta su ka yi jerin gwanon lumana zuwa Hedikwatar APC ...
Bayan rasuwar ta su, an umarci Hukumar AIB, wato 'Accident Intelligence Bureau' ta gano musabbabin hatsarin.
A ranar laraba 19 ga watan Mayu 2021, wato kwanaki hudu da wallafa wannan batun, har mutane 35 sun nuna ...
Diezani dai na zaune a London, tun bayan ficewar da ta yi bayan faduwa zaben da gwamntin Jonathan ta yi ...
Goodluck Jonathan da jam'iyyar sa ta PDP sun sha shi a hannu APC a zaben da akayi a watan Nuwamba.
Butcher ya umarci Najeriya ta biya kamfanin P&ID, wato Process & Industrial Development Limited, zunzurutun kudade kwatankwacin naira tiriliyan 3.7.
Duk ministan da ke son gani na, ya yi kamun-kafa da Abba Kyari
Buhari ya kara nuna takaicin abin da ya kira gazawar su manya da kuma rikakkun masu ilmi wajen kasa magance ...
Hukumar EFCC ta na shirin dakatar da shari’ar zargin wawurar kudade da ta key i wa tsohon Ministan Abuja, Bala ...
Barkindo ya fadi haka ne da ya ke nada Atiku Abubakar Wazirin Adamawa na bakwai.