Majalisar Tarayya ba ta umarci EFCC ta bude wa Patience Jonathan asusun bankunan ta ba -Inji Hon. Gbajabiamila
Ya ce kwamitin dai ya kammala aikin sa, kuma sai majalisa ta koma bayan hutu ne za ta tattauna rahoton ...
Ya ce kwamitin dai ya kammala aikin sa, kuma sai majalisa ta koma bayan hutu ne za ta tattauna rahoton ...
Haka dai kamfanin dillancin labarai na NAN ya ruwaito daga gare su.
Ya ce an kore su ne bayan an yi masu wata kwarya-kwayrar shari’a irin wadda ‘yan sanda ke yi ba ...
Akalla jakar Ghana must go 20 cike da kayan gargajiya na Neja Delta.