Kotu ta hana EFCC gurfanar da Dikko Inde, ta ce ya kulla yarjejeniya da gwamnatin Buhari
Inde, dan asalin Jihar Katsina, ya yi shugabancin kwastan a zamanin mulkin Goodluck Jonathan.
Inde, dan asalin Jihar Katsina, ya yi shugabancin kwastan a zamanin mulkin Goodluck Jonathan.
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya bayyana cewa bashi da wani wanda ya fi mishi tsohon shugaban Kasa Goodluck Jonathan ...
Babbar Kotun Tarayya a Abuja, ta bada umarnin gwamnatin tarayya ta saki mawallafin Sahara Reporters, Omoyele Sowore da ke tsare.
Gwamnatin Tarayya ta ragargaji Shugaba Olusegun Obasanjo, dangane da furucin da yayi kwanan nan a kan Boko Haram.
Allah ya saka wa manyan dattawan Kano da alkhairi, Allah ya saka wa Sarkin Musulmi Mai Alfarma Muhammadu Sa'ad Abubakar ...
A zaben shugaban kasa na 2015 a Jihar Barno aka kulla tuggun.
ASUU ta tafi yajin aiki ne tun a ranar 4 Ga Nuwamba, 2018.
Buhari ya dai na jingina gazawar sa ga gwamnati na.
Kotu ta nemi a kamo su a gurfanar da su a ranar 25 Ga Fabrairu, 2019.
An sa ranar da za a ’yan takarar shugabancin kasa za su yi mahawara.