MAFARAUTAN APC A SAKE SHIRI: Kotu ta wanke Jonathan fes, ta ce zai iya fitowa takarar 2023
Dokar da Buhari ya sa wa hannu kan haramcin a cikin 2018, ita ce a ranar Juma'a Mai Shari'a ya ...
Dokar da Buhari ya sa wa hannu kan haramcin a cikin 2018, ita ce a ranar Juma'a Mai Shari'a ya ...
Haka shima gwamnan Filato, Simon Lalong ya karyata Aliyu, yana mai cewa ba a taba zama don amincewa da yarjejeniya ...
Daga nan sai aka bai wa kamfanonin uku mako daya domin su je su rubuto bayanan daftarin yadda gwamnati za ...
Metuh dai yace a matsayin sa jami’an yada labarai, an ba shi kudaden don ya yi ayyukan musamman da su, ...
Dasuki yayi wannan bayani ne da ya ke hira da muryar Amurka ranar Laraba.
Wato maimakon shekaru 21, kowanen su zai shafe shekara bakwai gidan kurkuku kenan.
An rika yi masa da kuma jaridar sa kallon masu tsatstsauran goyon bayan Buhari.
Dama kuma an rika yin zarfin cewa kamfanin na wasu abokan Malami ne.
Inde, dan asalin Jihar Katsina, ya yi shugabancin kwastan a zamanin mulkin Goodluck Jonathan.
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya bayyana cewa bashi da wani wanda ya fi mishi tsohon shugaban Kasa Goodluck Jonathan ...