Iyalan Jonathan sun kara bayyana wasu kayan da ‘yan sanda su ka sace
Sun kuma sayar da kayan kicin na gidan tare kuma da manyan ma’ajiyar suturu, wato wardrobe na gidan kakaf.
Sun kuma sayar da kayan kicin na gidan tare kuma da manyan ma’ajiyar suturu, wato wardrobe na gidan kakaf.
Yace dole a bari mutane su zabi abunda suke so ba tare da wani yayi kakagida akan komai ba.