Buhari ya amince da shirin farfado da Rugagen Tsugunar da Makiyaya Wuri Daya
Ministan Harkokin Noma Sabo Nanono ya bijiro wa Shugaba Buhari da tsare-tsaren tsugunar da Fulani wuri daya.
Ministan Harkokin Noma Sabo Nanono ya bijiro wa Shugaba Buhari da tsare-tsaren tsugunar da Fulani wuri daya.
A unguwar Surulere na tashi, kuma a can na yi firamare da sakandare. A Yaba na yi jami'a. Kun ga ...
Daga nan sai Nanono ya ce daga yau Najeriya ta zama cikakkar mamba din kasashen da ke cikin wannan yarjejeniya, ...
A Najeriya dai kasar da ta kowace kasa yawan al’umma a Afrika, cikin 1960 an noma masara tan 914,000. Amma ...
Shi kuwa tumatir, NBS cewa ta yi a cikin shekara daya daga Nuwamba 2019 zuwa Nuwamba 2020, farashin kilo 1 ...
Cikin wadanda aka fi zabga wa kudade akwai wata mata mai suna Zainab Bala, wadda aka kamfato naira milyan 255.35
Hukumar Kididdigar Alkaluman Bayanai ta Kasa ce ta bayyana haka s cikin rahoton da ta fitar a ranar Litinin.
A Kano Bala ke da gona mai fadin hekta daya, amma da kyar ya ke iya noma buhun shinkafa 20 ...
Ministan Harkokin Noma Sabo Nanono ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar.
Da yawa daga cikin wadanda suka karbi bashin kudin basu iya biyan wannan basussuka da suka karba ba da hakan ...