SHIRIN SAMAR DA ABINCI: Gwamnan Kano zai sayo wa manoman Kano takin zamani na Naira biliyan 5
A ranar Asabar ce aka amince da wannan ƙudirin a taron Majalisar Zartaswa da aka gudanar a Gidan Gwamnatin Jihar ...
A ranar Asabar ce aka amince da wannan ƙudirin a taron Majalisar Zartaswa da aka gudanar a Gidan Gwamnatin Jihar ...
"Idan har Jigawa za ta iya noma kashi 27 na yawan shinkafar da ake buƙata a ƙasar nan, to kenan ...
Yanzu muna noma abincin da za mu ciyar da kan mu tunda Allah ya azurta mu da kasar noma da ...
Majiyar ta ce maharan sun tuntuɓi wasu daga cikin iyayen yaran, inda su ka nemi sai an biya su naira ...
Chisom Mefor ɗalibar Jami'ar Najeriya ce da ke Nsukka, amma kuma ta na zaune a yankin Abuja. A yanzu haka ...
Shirin, wanda aka jima ana jiran sa, ma'aikatar za ta aiwatar da shi ne tare da haɗin gwiwar Babban Bankin ...
Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙi yarda da iƙirarin cewa gwamnatin sa ba ta taɓuka komai a fannin Inganta tattalin arzikin ...
Saboda rashin iya aiki ne ya sa Shugaba Muhammadu Buhari ya sallami tsohon Ministan Harkokin Noma Sabo Nanono, a cikin ...
Amfanin gona ta duk sun ƙosa ina tunanin fara cirewa. Kawai sai su ka danno shanun su, su na ci ...
A hira da da wasu ƴan kabilar Gbagyi suka yi da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya, a kauyen Gbau-Kushi daka Babban ...