KWALARA: Dalibai uku sun rasu, 27 na kwance a asibiti a jihar Gombe byAisha Yusufu June 25, 2018 0 Cutar kwalara din ta bullo ne a wani makarantar islamiya dake madaki.