Mahara sun kashe mai Unguwa da dan sa a Gombe
Olukolu ya ce tuni sun fara gudanar da bincike akai don ganin sun kamo wadanda suka aikata wannan mummunar aiki.
Olukolu ya ce tuni sun fara gudanar da bincike akai don ganin sun kamo wadanda suka aikata wannan mummunar aiki.
Gwamnati za ta kammala gina hanyar cikin watanni 24.
Akwai isassun maganin saran maciji a kasar nan.
An yi garkuwa da Ephraim ne ranar litinin din daya gabata.
Daya daga cikin 'ya'yan sanata Goje, Ahmed Mohammed ne ya sanar wa manema labarai.
Ya ce za su fara gina asibitocin da zaran kudadan sun samu.
Mutane 6 sun rasu ne a garin Dadinkowa da ke Yamaltu-Deba sannan wasu 16 a garin Gombe.
An daura auren Halima da Auwal ranar Juma'ar da ya gabata