Plateau United ta lashe kofin zakarun gasar kwallon kafa ta kasa byAshafa Murnai September 26, 2017 Alkalin wasa dai ya tashi wasan tun kafin lokacin tashi ya yi, kasancewa kowa na ran sa.