RIKICI KAN WURIN ZAMA A MAJALISAR DATTAWA: ‘Mu tsoffin ‘yan-alewa ne, ba sabbin-yanka-rake ba’ – Sanata Goje, Ya’u
Sai dai kuma wasu manyan sanatoci sun nuna damuwa tare da raina wurin zaman da aka ware masu, wanda suke ...
Sai dai kuma wasu manyan sanatoci sun nuna damuwa tare da raina wurin zaman da aka ware masu, wanda suke ...
Kwamitin Zartaswa na Ƙasa, na APC, ya soke dakatarwar da APC a Jihar Gombe ta yi wa Sanata Ɗanjuma Goje.
Shugabannin mazaɓar sun yi fatali da umarni da kotu ta bayar, wanda ta hana a bincike shi ko a ɗauki ...
Abdullahi ya ce ba zai yiwu a zuba masa ido ya rika abinda ya ga dama bayan a ita jam'iyyar ...
Idan ba a manta ba, EFCC ta janye daga tuhumar da ta ke yi wa Goje kan zargin satar naira ...
Idan ba a manta ba Sanata Goje baya ga maciji da gwamnan jihar Gombe wanda ya mara wa baya a ...
Gwamna Inuwa Yahaya da Sanatan Gombe ta Tsakiya, Goje, sun amince a ranar Laraba cewa za su haɗa kai domin ...
Akula Maikano wanda shine Mabudin Tangale, karamar hukumar Billiri jihar Gombe ya bayyana wa wakilin PREMIUM TIMES a Gombe
Gwamna Inuwa Yahaya na Jihar Gombe ya zargi tsohon gwamnan jihar, Ɗanjuma Goje da laifin haddasa mummunar tarzoma a jihar.
Gwamnatin Inuwa Yahaya ta bayyana cewa ba za ta kyale wani a jihar ya rika zuwa yana tada zaune tsaye ...