#EndSARS: An kafa dokar-ta-baci a Edo, bayan masu zanga-zanga sun far wa kurkuku sun saki fursunoni
Wannan ya tilasta wa Gwamna Godwin Obaseki na Edo kafa dokar-ta-baci tsawon awa 24, domin kokarin shawo kan lamarin.
Wannan ya tilasta wa Gwamna Godwin Obaseki na Edo kafa dokar-ta-baci tsawon awa 24, domin kokarin shawo kan lamarin.
Iyamu ya yi wannan bayani a ranar Litinin a Abuja.
Gwamnan Ekiti dai dan APC ne, kuma shi ne Shugaban Kungiyar Gwamnonin Najeriya.
Kwamitin shirya wannan zabe na jihar Edo karkashin Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya ce an tafka magudi da aringizo a ...
Hukumar zabe mai zaman kanta za ta dauki malaman zabe na wucin-gadi 20,000 a shirin zaben gwamna na jihar Edo ...
Shugaban Kungiyar Gwamnonin APC, Rochas Okorocha na jihar Imo ne ya bayyana haka ga manema labarai a fadar gwamnatin tarayya.