KWARTANCI: An yi wa zababben sanatan APC tsirara, bayan an kama shi yana kokarin kwanciya da matar tsohon sakataren NJC
Cikin makon jiya ne aka zabe Akwashiki sanatan Nasarawa ta Arewa a karkashin jam’iyyar APC.