Tinubu ya shiga cikin jerin ‘yan mazan jiya, irin su Awolowo, Sardauna, Azikiwe – Alake
Bayan haka Alake ya yi karin bayani game da hana tsohon gwamnan jihar Akinwumi Ambode sake takarar gwamna a jihar.