Gobara ta lashe dakunan mata a Kwalejin Gwamnati ta Keffi byAshafa Murnai November 27, 2017 0 Gobarar dai ta tashi ne kwana daya kacal kafin a fara jarabawa.