GOBARAR MAJIYA: Kaddara ko Ganganci? Daga Ahmed Ilallah
Na farko, kowa ya sani a wannan kasa tsarin tsirga-tsirga wato transportation, kama da hanyoyin motar, motocin da ake jigilar ...
Na farko, kowa ya sani a wannan kasa tsarin tsirga-tsirga wato transportation, kama da hanyoyin motar, motocin da ake jigilar ...
Ma'aikata kowa ya tsere, saboda wutar wadda har bayan ƙarfe 9:30 na safe ta na ci, an kasa shawo kan ...
Ya ce duka waɗanda suka mutu na barci ne a cikin masallaci da cikin gidan man har wutan ya kai ...
"Mutum hudu ne ke zama a gidan kuma gidan na da dakuna hudu, kitchen biyu, falo biyu da ban daki ...
Shugaban hukumar Falade Olumuyiwa ya ce ya za a ci gaba da wayar wa mutane kai game da illar cinna ...
Ganau sun shaida wa PREMIUM TIMES cewa gobarar wadda ta kone kasuwar Araromi kurmus, ta tashi ne bayan an maido ...
Wannan bashine karon farko da gobara ke barkewa a Sansanonin 'yan gudun hijra dake jihar Barno ba. Akan samu tashin ...
Gobarar ta babbake wani bangare na ginin dake dauke da shaguna masu yawa wadanda ke cike da kayan siyarwa na ...
An gina makarantar tun cikin 1924, kuma har yau a cikin ta ne ake horas da kananan sojojin Najeriya.
Aboi ya fadi haka ne da yake hira da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ranar Talata a birnin Kaduna.