Cin gishiri na dakushe kwakwalwa – Inji Likita
Jagoran likitocin Giuseppe Faraco yace gishiri na dauke da sinadarin dake hana mutum samun kaifin kwakwalwa.
Jagoran likitocin Giuseppe Faraco yace gishiri na dauke da sinadarin dake hana mutum samun kaifin kwakwalwa.
WHO ta kuma bayyana cewa mutane za su iya inganta kiwon lafiyar su ta hanyar cin ganyayyakin da ake ci ...
Hakan da ake yi na da matukar illla a jikin mutum.
Yaji ya fi yi musu illa da yake nunawa a fatarsu.
Mutum ya yawaita motsa jiki domin kiba a jiki na kawo cutar hawan jini