Wani soja ya kashe kan sa bayan ya bindige wani soja a Giri Kusa da Abuja byAshafa Murnai September 24, 2018 An kira wayar kakakin hukumar tsaro ta sojojin Najeriya, amma bai dauki waya ba.