JIJJIGAR KASA: An dakatar da fasa dutse, ginin rijiyoyin burtsatse a Abuja byAshafa Murnai September 9, 2018 0 Unguwannin da Ministan ya lissafa sun hada da Gundumar Garki, Maitama da kuma Mpape.