Mutum 2,732 aka yi wa kisan-gilla cikin watan Afrilu da Yuni a Najeriya -Rahoto
Wannan gagarimin aikin kididdiga na hadin-gwiwa ne tsakanin cibiyar SBM Intelligence da kuma wata kungiya mai suna 'Enough is Enough''