RAHOTON BINCIKEN NDHS: Duk da matsalolin da ake fama da su a fannin kiwon lafiyar Kasar nan an samu ci gaba matuka
Sai dai kuma har yanzu kashi 59 bisa 100 na mata masu ciki na haihuwa a gida ne.
Sai dai kuma har yanzu kashi 59 bisa 100 na mata masu ciki na haihuwa a gida ne.
Ware isassun kudade domin inganta kiwon lafiyar mutanen ne mafita