MURNA TA KOMA CIKI: An hana Morocco daukar nauyin gasar Cin Kofin Duniya na 2026 byAshafa Murnai June 13, 2018 0 Shugaban FIFA Gianni Infantino ne ya bayyana sakamakon zaben.