Boko Haram sun yi mummunan kisa, sun kona gidaje 60 a Adamawa byAshafa Murnai August 10, 2017 0 “Sun kona gidaje 60, sun kashe mutane da dabbobi.” Inji shi shugaban karamar hukumar.