MUZGUNA WA ƳAN NAJERIYA: Ƙasar Ghana ta shiga taitayinta tun da wuri – Gargaɗin gwamnatin Najeriya
Ministan Yada Labari ya fitar da wannan sako inda ya ce lallai kasar Ghana ta bude kunnuwarta ta saurari wannan ...
Ministan Yada Labari ya fitar da wannan sako inda ya ce lallai kasar Ghana ta bude kunnuwarta ta saurari wannan ...
WHO ta Sanar da haka ne a shafin ta na twitter dake yanar gizo '@WHOAFRO' ranar Litini.
Magu ya ce EFCC ta hada kai da takwarar ta da ke kasar Ghana, domin aikin kwato wadannan makudan kudade.
Ya ce ya kamata a had a hannu da gwamnati domin ganin an saukake wa jama'a halin kuncin da suke ...
Wannan ne jawabin sa ba biyar, run bayan da aka samu bullar cutar Coronavirus a Ghana.
Ma’aikatar kiwon lafiya ta kasar Masar, ta tabbatar a haka inda tace wani matafiyi ne da ya shigo kasar ya ...
Ya ce cutar coronavirus ta zama annoba a duniya, wadda a daidai lokacin da ya ke jawabi ta bulla a ...
Kasashen da ke makautaka da Najeriya sun hada da Jamhuriyar Nijar, Kamaru, Chadi, Benin.
Ya bada alwashin cewa mutane milyan 1.7 ne za su ci moriyar shirin samar da makamashin lantarki na ROGEP.
Sai dai kuma rahotanni sun tabbatar da cewa akasarin kantinan da aka kulle din duk na ‘yan Najeriya ne.