JADAWALI: Mutane sama da 400 sun kamu da coronavirus a Nahiyar Afrika
Hakan ya sa kasashen Nahiyar rufe tashohin jiragen sama da ruwa da iyakokin kasashen su domin hana yaduwar cutar.