Kotu ta aike da wani matashi ɗan ƙasar Ghana mai iƙirarin annabta da karɓar wahayi asibitin mahaukata
Daga nan ne suka tsare shi kan zargin yaɗa labaran ƙarya ta intanet tare da gurfanar da shi a gaban ...
Daga nan ne suka tsare shi kan zargin yaɗa labaran ƙarya ta intanet tare da gurfanar da shi a gaban ...
A wani bidiyo da ke nuna zanga-zangar, mutane ne dama suka fito zanga-zangar riƙe da kwalaye da ke dauke da ...
A ƙasar Ghana ma, hukumar zaɓen ta yi niyyar amfani da katin shaidar zama ɗan ƙasa domin tantance masu kaɗa ...
Ya kuma jaddada samar da kyakkyawan yanayi domin bunƙasa ƙwazo da ƙwarewa da samar da ayyukan masu kyakkyawan albashi.
Shugaban Najeriya ya yabawa dan takarar jam’iyyar New Patriotic Party (NPP), mataimakin shugaban kasar Ghana, Dr Mahamudu Bawumia
Disu ya ce 'yan sandan dake ofishinsu dake Abuloma ne suka kama daya daga cikin maharan bayan mutane sun sanar ...
Bankin Bada Lamuni na Duniya ya jinjina tare da goyon bayan Babban Bankin Najeriya, CBN, dangane da yawan kuɗin ruwan ...
Wani abin al'ajabi shi ne dukkan waɗannan ƙasashe huɗu kowace akwai tambarin tauraro a jikin tutocin su.
Shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da jawabi ranar 21 ga Satumba, a Majalisar Ɗinkin Duniya. Taron wanda za a yi ...
Najeriya da Ghana sun fara kafsawa tun a cikin 1950. Amma rabon su da haɗuwa a baya bayan nan tun ...