Dattijo Bashir Tofa ya rasu
Bashir Tofa mamba ne na Kwatimin Shirin Bunƙasa Noma a zamanin mulkin marigayi Shehu Shagari, wato Green Revolution National Committee.
Bashir Tofa mamba ne na Kwatimin Shirin Bunƙasa Noma a zamanin mulkin marigayi Shehu Shagari, wato Green Revolution National Committee.
Daga nan Shehu ya shawarci Ghali ya daina gaganiyar tsoma Buhari cikin duk wani mawuyacin halin da ya samu kan ...
Daga nan sai ya godewa yan Najeriya bisa addu'o'in da suka rika yi masa.
Buhari ya sa an saisaita tattalin arzikin.
Ghali yayi hasarar wayoyin sama da naira miliyan 2 a wannan sata.