Kwalara:Dalibar makarantar kwana na mata dake Kawo Kaduna ta rasu 39 na kwance a asibiti byAisha Yusufu June 5, 2018 0 An yi kira ga hukumomin makarantar da su inganta tsafta a tsakanin dalibai.