Sai da muka biya naira miliyan 40 ‘yan bindiga suka sako mahaifiyata a Gezawa – Inji Isiyaku Ali
Idan ba a manta ba a ranar 12 ga Disemba 2021 'yan bindiga suka sace Hajiya Zainab mahaifiyar dan majalisa ...
Idan ba a manta ba a ranar 12 ga Disemba 2021 'yan bindiga suka sace Hajiya Zainab mahaifiyar dan majalisa ...
Ya ce da zaran sun kammala za su gabatar wa gwamnatin jihar Kano da sakamakon binciken da suka yi.