An sace Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Abia byAshafa Murnai January 30, 2019 An sace shi tare da daya daga cikin hadiman sa, amma daga baya sun saki hadimin na sa, suka rike ...