Sankarau ta yi ajalin mutane uku a Yobe
An yi kira ga iyaye su fito da 'ya'yan su.
An yi kira ga iyaye su fito da 'ya'yan su.
Gwamnati za ta kashe Naira miliyan 41, 392, 560 wajen biyan dalibai duk shekara.
Ta sanar da haka ne a tattaki da akayi a Damaturu domin ranar Polio na duniya.
Mohammed Lamin yace jihar tayi hakan ne domin ta kara samun kudaden shiga da kuma bunkasa tattalin arzikin jihar.